Luke 11:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku wawayen mutane! Ashe, wanda ya yi bayan, ba shi ne kuma ya yi cikin ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَوَيٜىٰ كَوَيْ! أَشٜىٰ، بَ اللَّهْ وَنْدَ يَيِ وَجٜىٰنْ نٜىٰ يَيِ ثِكِنْ مَابَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku marasa azanci! Ashe, wanda ya yi bayan, ba shi ya yi cikin ba?