Luke 11:46 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โKu masanan dokoki ma, kaitonku, domin kun ษora wa mutane kaya masu nauyi waษanda da ฦyar suke ษaukawa, amma ku da kanku ba za ku sa ko yatsa ษaya, don ku taimake su ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณูุ ููุซูููฐ ยซููููุชููุงููููุ ููู ู
ูุง ู
ูููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ู
ููุณููฐู! ูููู ุฌูุจูุบู ููู
ูุชูููููฐ ููุงููุ ููุชููุงู ุฏููุงููููุงููู ู
ูุงุณู ูููููู ุณูุทูููููุ ุนูู
ููุง ููู ูููููู ุจูููุชููปู ููุงูููู ูููุงู ุฏฺูููู ุทููู ุฏููุงูู
ููู ููุชูููู
ูููููฐุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce, โKu kuma kaitonku, masanan Attaura! Don kuna jibga wa mutane kaya masu wuyar ษauka, ku da kanku ko ษan yatsa ba kwa sawa ku tallafa musu!