Luke 11:47 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kaitonku, domin kun gina kaburbura saboda annabawa, nan kuwa kakannin-kakanninku ne suka kashe su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْتُوانْكُ! كُنْ غِنَا كَبُرْبُرَ مَاسُ ݣَوْ وَ أَنَّبَاوَنْ اللَّهْ وَطَنْدَ كَاكَنِّنْكُ سُكَ كَشٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kaitonku! Don kuna gina gubbobin annabawan da kakanninku suka kashe.