Luke 11:48 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya shaida cewa kun amince da abin da kakannin-kakanninku suka yi. Sun karkashe annabawa, ku kuma kun gina kaburburansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชููุงู ููู ุฏู ูููููู ูููู ุดูููุฏู ูููู ููู
ู ููุฑูุฏู ุฏู ููุฏูู ููุงููููููููู ุณูููููุ ุณููู ููุดูููฐ ุงูููููุจูุงููููุ ููู ููู
ู ูููู ุบูููุง ููุจูุฑูุจูุฑูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wato, ku shaidu ne a kan kun yarda da ayyukan kakanninku, ga shi, su ne fa suka kashe su, ku kuwa wai har kuka gina musu gubbobin!