Luke 11:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ce musu, “Da a ce ɗayanku yana da aboki, sa’an nan ya je wurinsa da tsakar dare ya ce, ‘Aboki, ranta mini burodi guda uku,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيسَىٰ يَسَاكٜىٰثٜىٰ وَ أَلْمَجِرَنْسَ «عَثٜىٰ طَيَنْكُ يَنَدَ أَبُواْكِ، يَجٜىٰ وُرِنْسَ دَ ڟَكَرْ دَرٜىٰ يَثٜىٰمَسَ، ‹أَبُواْكِ، كَبَانِ بَاشِنْ غُرَاسَ غُدَا عُكُ مَنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma gaya musu, “Misali, idan waninku yana da amini, ya je wurinsa da tsakar dare ya ce masa, ‘Wāne, ranta mini gurasa uku mana,