Luke 11:53 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yesu ya bar wurin, sai Farisiyawa da malaman dokoki suka fara gaba mai tsanani da shi, kuma suna tsokanansa da tambayoyi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุจูŽุฑู’ ูˆูุฑูู†ู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูŽู„ูŽู…ู‹ ูƒููˆุงู’ูŠูŽุฑู’ูˆูŽุฑู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุฏูŽ ฺขูŽุฑูุณููŠูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽ ฺขูŽุงุฑูŽ ู…ูŽุงฺŸูŽ ู…ูŽุณูŽุŒ ุณูู†ูŽ ฺŸููˆุงู’ูƒูŽู†ูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠููˆุงู’ูŠู ุนูŽูƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya fito daga wurin, sai malaman Attaura da Farisiyawa suka fara matsa masa ฦ™warai, suna tsokanarsa ya yi maganar abubuwa da yawa,