Luke 11:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Don haka ina faɗa muku, ku roƙa, za a ba ku, ku nema za ku samu, ku ƙwanƙwasa za a kuwa buɗe muku ƙofa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«إِنَ دَيْ غَيَ مُكُ، كُيِ تَضُواْڧُواْ ذَاعَ بَاكُ؞ كُيِ تَنٜىٰمَ ذَاكُسَامُ؞ كُيِ تَڨُونْڨُوسَاوَا، ذَاعَ بُوطٜىٰ مُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ina dai gaya muku, ku yi ta roƙo, za a ba ku. Ku yi ta nema, za ku samu. Ku yi ta ƙwanƙwasawa, za a kuwa buɗe muku.