Luke 12:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan saโ€™ad da taron dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, Yesu fara yin magana, da farko da almajiransa ya ce, โ€œKu yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, munafunci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽู†ูŽุงู†ู‹ ุณูŽูŠู’ ุฏูุจู‘ูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณููƒูŽ ุชูŽุชู‘ูŽุงุฑู ุญูŽุฑู’ ุณูู†ูŽ ุชูŽุชู‘ูŽุงูƒูŽ ุฌููˆู†ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽูŠู ูˆูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ุณูŽ ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุฏูŽ ฺขูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูƒููŠู ุญูŽู†ู’ูƒูŽู„ู ุฏูŽ ูŠูุณู’ุชูู†ู’ ฺขูŽุฑูุณููŠูŽุงูˆูŽุงุŒ ูˆูŽุชููˆุงู’ ู…ูู†ูŽุงฺขูู†ู’ุซูู†ู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan kuwa da dubban mutane suka taru har suna tattaka juna, da farko ya yi magana da almajiransa. Ya fara cewa, โ€œKu yi hankali da yistin Farisiyawa, wato, makirci.