Luke 12:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSaโad da an kai ku a gaban majamiโu, da gaban masu mulki, da kuma gaban masu iko, kada ku damu da yadda za ku kฤre kanku, ko kuma abin da za ku faษa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ููู
ู ุงูููููููฐููุงููู ุงููุบูุจููู ู
ูุฌูู
ูุนูุ ูููุงู ุบูุจููู ู
ูุงุณู ุญูููููุซูุ ูููุงู ููู
ู ุบูุจููู ุดููุบูุจููููุ ููุฏู ููุฏูุงู
ู ุฏู ููุฏูู ุฐูุงูู ููุงุฑูููฐ ููููููุ ูููุงู ููู
ู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงููุซูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suka kai ku gaban majami'u, da mahukunta da shugabanni, kada ku damu da yadda za ku mai da jawabi, ko kuwa abin da za ku faษa,