Luke 12:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai wani mutum daga cikin taron ya ce masa, “Malam, ka ce wa ɗan’uwana ya raba gādon da ni.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ وَنِ مُتُمْ دَغَ ثِكِنْ جَمَعَ يَثٜىٰ وَ عِيسَىٰ «مَلَمْ، كَثٜىٰ وَطَنْعُوَنَ يَبَانِ رَبُواْنَ نَغَادُوانْ دَ بَابَنْمُ يَمُتُ يَبَرْ مَنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani a cikin taron ya ce masa, “Malam, kă ce wa ɗan'uwana ya raba gādo da ni.”