Luke 12:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya gaya musu wannan misali ya ce, “Gonar wani mai arziki ta ba da amfani sosai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يَبَاسُ وَنِ مِصَالِ يَثٜىٰ «أَنْ تَٻَيِنْ وَنِ مَيْ أَرْزِڧِ وَنْدَ غُواْنَرْسَ تَيِ أَمْڢَانِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ba su misali ya ce, “Gonar wani mai arziki ta yi albarka ƙwarai.