Luke 12:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โSai ya ce, โGa abin da zan yi. Zan rushe rumbunana, in gina manya, in zuba dukan hatsina da kayana a ciki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซููุซูููฐ ููููููุณูุ โนููููู! ููุณููู ุงููุจูููุฏู ุฐูููููุ ุฐููู ุฑูุดูููฐ ููุทูููููู ุถูู
ูุจูููููุ ุงููููโุบููู ููุทูููุณู ู
ูููููุ ุงููููุธูุจู ุฏููููู ุงููู
ฺูขูุงูููู ุบููุงูููุชู ุฏู ููุงููุงูู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, โTo, ga abin da zan yi. Sai in rushe rumbunana, in gina waษansu manya, in zuba duk amfanin gonata da kayana a ciki.