Luke 12:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni kuma zan ce wa raina, โKana da kaya da yawa masu kyau, da aka yi ajiyarsu domin shekaru da dama masu zuwa. Yi hutunka, ka ci, ka sha, ka yi annashuwa.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ููู
ู ุซูููฐูู ุฑููููู ยซุญูุจู! ููููุฏู ููุงูู ู
ูุงุณููููู ููููุฏู ุฐูุงูู ู
ููุงูุฑู ุงูู ุดูููฐููุฑู ู
ูุงุณูููููุ ุจูุฑู ูููููุชูุ ูููู ุชูุซูุ ูููู ุชูุดูุงุ ูููู ุฌููู ุฏูุงุทูููููุยป โบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan kuma ce wa raina, โLalle ina da kaya masu yawa a jibge, tanadin shekara da shekaru. Bari in huta, in yi ta ci, in yi ta sha, ina shagali.โ โ