Luke 12:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โAmma Allah ya ce masa, โKai wawa! A wannan dare za a nemi ranka. Bayan haka, wa zai gฤji abin da ka tara wa kanka?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุงูููููู ููุซูููฐู
ูุณูุ โนูููู ููุงููุง! ุงููููููููู ุฏูุฑูููฐ ุฐูุงูู ู
ูุชูุ ุณูุนููู ุงููููโุบูุง ูููุงู ููููููฐููููฐ ุฐูููุซู ุฏููู ููุงูููููููุฏู ููุชูุงุฑู ููููููููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Allah ya ce masa, โKai marar azanci! A daren nan za a karษi ranka. To, kayan da ka tanada, na wa za su zama?โ