Luke 12:22 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce wa almajiransa, โ€œSaboda haka, ina faษ—a muku, kada ku damu game da rayuwarku, abin da za ku ci, ko kuma game da jikinku, abin da za ku yafa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ุงู”ูŽู„ู’ู…ูŽุฌูุฑูŽู†ู’ุณูŽ ยซุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ุงู•ูู†ูŽุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ูƒูŽุฏูŽ ูƒูุฏูŽุงู…ู ุฏูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงูƒู ุฑูŽุงูŠูุŒ ูƒููˆุงู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุฏู‘ูŽ ุฐูŽุงูƒู ุณูŽุงู…ู ุฑููŠุบูู†ูŽ ุฏููˆุงู†ู’ ุฌููƒูู†ู’ูƒูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa almajiransa, โ€œDon haka, ina gaya muku, kada ku damu da batun rayuwarku game da abin da za ku ci, ko kuma jikinku, abin da za ku yi sutura.