Luke 12:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wane ne a cikinku ta wurin damuwarsa, zai iya ƙara ko sa’a ɗaya ga rayuwarsa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنٜىٰنٜىٰ عَثِكِنْكُ تَوُرِنْ دَامُوَرْسَ، ذَيْ عِيَ ڧَارَ كُواْ أَوَ طَيَ غَ ݣُونَكِنْ رَايُوَرْسَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wane ne a cikinku don damuwarsa zai iya ƙara ko da taƙi ga tsawon rayuwarsa?