Luke 12:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tun da ba za ku iya yin wannan ƙanƙanin abu ba, me ya sa kuke damuwa a kan sauran?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُواْ، عِدَنْ بَذَاكُ عِيَيِنْ ڧَنْڧَنِنْ أَبُ إِرِنْ وَنَّنْبَ، دُوانْمٜىٰ كُكٜىٰ دَامُوَ عَكَنْ سَوْرَنْ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, in ba za ku iya yin ƙaramin abu irin wannan ba, don me kuke damuwa da sauran?