Luke 12:30 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama duniya da ba tฤ san Allah ba, tana faman neman dukan waษannan abubuwa, Ubanku na sama kuwa, ya san kuna bukatarsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ู
ูุชูููููฐูู ุฏููููููุง ููุทูููุฏู ุจูุณู ุณููู ุงูููููู ุจู ุณููู ุชูููููฐู
ููู ุฏููู ุงููุฑููู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููุ ููู ููููุ ุนูุจููููู ููุณููู ูููู ุจฺูงูุงุชูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, al'umman duniya suna ta neman duk irin waษannan abubuwa, ku kuwa, Ubanku ya san kuna bukatarsu.