Luke 12:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku sayar da dukiyarku, ku ba wa matalauta. Ku yi wa kanku jakar kuษin da ba za su lalace ba. Ku yi wa kanku ajiyar dukiyar da ba za tฤ kare ba a sama, inda ษarawo ba zai yi kusa ba, asu kuma ba za su iya su lalatar ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุณูููุฑู ุฏู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุฏูุดูุ ููุจูุง ุชูููููุงููุง ุณูุฏูููุ ูููู ูููููููู ุงููุฌูููุฑู ุฏู ุจูุฐูุงุชู ฺฺููขูุจูุ ููุชููุงู ุฏููููููุฑู ุฏู ุจูุฐูุงุชู ููููุซูููฐุจู ููููฐูููู ุงููุณูู
ูุ ุนูููุฏู ุจูุง ูปูุฑูููุงูู ุฏู ุฐููู ุณูุงุซูููฐุณูุ ุจูุง ููู
ู ุบูุถูุฑู ุฏู ุฐูุงุชู ููููุชูุฑูุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku sayar da mallakarku, ku bayar taimako. Ku samar wa kanku jakar kuษi da ba ta tsufa, wato, dukiya marar yankewa ke nan a Sama, inda ba ษarawon da zai gabato, ba kuma asun da zai ษฤta,