Luke 12:42 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya amsa ya ce, โTo, wane ne manaja mai aminci da hikima, wanda maigida ya ba shi riฦon bayinsa, domin ya ba su abincinsu a daidai lokaci?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุจูููโุบูุฌู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซููููููฐููููฐ ุจูุงููููููู ู
ููู ุงููู
ูููุซู ู
ููู ุญูููู
ู ููู
ูุ ููููุฏู ู
ูููุบูุฏูููุณู ุฐูููุณูุง ุดู ูููููุฑู ุฏู ุบูุฏูููุณูุ ููููู
ู ุจูุง ุณูููุฑููู ุจูุงูู ุนูุจูููุซู ุงููุฏูููุฏููู ูููุงูููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce, โWane ne amintaccen wakilin nan mai hikima, da ubangidansa zai ba shi riฦon gidansa, yฤ riฦa ba su abincinsu a kan kari?