Luke 12:46 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maigidan bawan nan zai dawo a ranar da wannan bawan bai yi tsammaninsa ba, kuma a saโ€™ar da bai sani ba. Maigidan zai yayyanka shi, ya kuma ba shi rabonsa tare da marasa bangaskiya.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽูŠู’ุบูุฏูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽุงูˆูŽ ุฐูŽูŠู’ ุฏูŽุงูˆูุงู’ ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ุจูŽุงูˆูŽู†ู’ ุจูŽูŠู’ูŠู ฺŸูŽู…ู‘ูŽู†ูุจูŽุŒ ูƒูู…ูŽ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽ ุจูŽูŠู’ุณูŽู†ูุจูŽุž ู…ูŽูŠู’ุบูุฏูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ูŠูู…ูŽุณูŽ ู…ููˆุบูู†ู’ ุฏููˆูƒูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุญููƒูู†ู’ุชูŽ ุดู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ู…ูŽุฑูŽุณูŽ ุงู”ูŽู…ูู†ู’ุซูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ai, ubangijin wannan bawa zai zo a ranar da bai zata ba, a lokacin kuma da bai sani ba, yฤƒ farfasa masa jiki da bulala, ya ba shi rabonsa tare da marasa riฦ™on amana.