Luke 12:47 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โBawan da ya san nufin maigidansa, kuma bai yi shiri ba, ko kuma bai yi abin da maigidansa yake so ba, zai sha mummunan duka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุงููููุฏู ููุณููู ุงููุจูููุฏู ู
ูููุบูุฏูููุณู ููููููฐุณููุงู ููููุ ุนูู
ููุง ุจููููู ุดูุฑูุจูุ ุจููู ููู
ููู ุงููุจูููุฏู ุนูููููฐุณููุงู ููููุจูุ ุฐูุงุนููู ู
ูุณู ุจููููู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bawan nan kuma wanda ya san nufin ubangijinsa, bai yi shiri ba, bai kuma bi nufinsa ba, za a yi masa matsanancin dลซka,