Luke 12:48 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wanda bai sani ba, ya kuwa yi abin da ya isa horo, za a dลซke shi kaษ—an. Duk wanda aka ba shi mai yawa, mai yawan ne za a bida daga gare shi. Duk wanda kuma aka ba shi riฦ™on amana mai yawa, fiye da haka kuma za a bida daga gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒููˆูŽ ุจูŽูŠู’ุณูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ุบูุฏูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ ูŠูŽูŠูุจูŽุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽ ุงู•ูุณูŽ ุงู”ูŽุฏููˆูƒูœู‰ูฐุดูุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ุฏููˆูƒูœู‰ูฐุดู ูƒูŽุทูŽู†ู’ุž ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงุดู ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ู ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดูุž ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุนูŽูƒูŽ ุจูŽุงุดู ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ุŒ ุฐูŽุงุนูŽ ู†ูœู‰ูฐู…ู ุงู”ูŽุจู ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽ ุณููˆุงู’ุณูŽูŠู’ ุฏูŽุบูŽ ุบูŽุฑูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda kuwa bai san nufin ubangijinsa ba, ya kuma yi abin da ya isa dลซka, za a doke shi kaษ—an. Duk wanda aka ba abu mai yawa, a gunsa za a tsammaci abu mai yawa. Wanda kuma aka danฦ™a wa abu mai yawa, abu mafi yawa za a nema a gare shi.โ€