Luke 12:54 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa taron, โSaโad da kuka ga hadari ya fito daga yamma, nan da nan kukan ce, โZa a yi ruwan sama,โ sai a kuwa yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููููู
ูุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐ ยซุงูููู ููููโุบู ููุฏูุฑู ููุชูุงุณููุงู ุฏูุบู ููู
ููุ ููููููุซูููฐ ุงููููุ ุฐูุงุนููู ุถููู ุณูู
ูุ ุณููู ูููู ุนูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce wa taron, โIn kun ga girgije yana tasowa daga yamma, nan da nan kukan ce, โZa a yi ruwa.โ Sai kuwa a yi.