Luke 12:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ana sayar da kanari biyar a kan kobo biyu ba? Duk da haka, Allah bai manta da ko ɗayansu ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَ عَكَنْ سَيَرْ دَ یَنْ ڟُنْڟُ بِيَرْ كُواْبُواْ بِيُبَ؟ دُكْدَهَكَ اللَّهْ بَيْ مَنْتَادَ كُواْ طَيَنْسُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba gwara biyar ne kobo biyu ba? Ko ɗayarsu kuwa Allah bai manta da ita ba.