Luke 12:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabbatacce, gashin kanku ɗin nan ma, an ƙidaya su duka. Kada ku ji tsoro. Darajarku ta fi na kanari masu yawa girma.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيْ! حَرْ غَاشِنْ كَنْكُ مَا أَنْڧِرْغَسُ دُكَ؞ سَبُواْدَ حَكَ، كَدَ مَا كُجِڟُواْرُواْ، دُوانْ كُنْڢِے طَنْ ڟُنْڟُ دَرَجَ سَوْ بَرْكَتَيْ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai! ko da gashin kanku ma duk a ƙidaye yake. Kada ku ji tsoro. Ai, martabarku ta fi ta gwara masu yawa.”