Luke 13:1 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A yanzun fa, akwai waษ—ansu da suka kasance a lokacin can, suka ba Yesu labarin Galiliyawa da Bilatus ya gauraye jininsu tare da jinin hadayunsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽ ุฏูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูุŒ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุงู”ูŽูˆูุฑูู†ู’ ุณููƒูŽ ุบูŽูŠูŽ ูˆูŽ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ู„ูŽุงุจูŽุฑูู†ู’ ุบูŽู„ููŠู„ูŽุงูˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ุจูู„ูŽุชูุณู’ ูŠูŽุณูŽุง ุนูŽูƒูŽ ูƒูŽุดูœู‰ูฐ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ู…ููŠฺงูŽุง ูˆูŽ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุฑู’ุณูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Nan take waษ—ansu da suke a wurin suka ba shi labarin Galilawan da Bilatus ya sa aka kashe, har jininsu ya gauraya da na yankan da suka yi na hadaya.