Luke 13:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya amsa masa ya ce, โKu munafukai! Ashe, kowannenku ba yakan kunce bijiminsa ko jakinsa, yฤ kai shi waje yฤ ba shi ruwa, a ranar Asabbaci ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุจูููโุบูุฌู ููุซูููฐู
ูุณู ยซู
ูููุงฺขููููู ูููููู! ุงููุดูููฐุ ูููุงููููููููฐูููู ุจูุงูู ููููุซูููฐ ุณูุงููููุฑูุณู ูููุงู ุฌูุงููููุณูุ ููููููุดู ููุฑููู ุฏู ุฐููู ุดูุง ุถููู ุงูู ุฑูุงููุฑู ูููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji ya amsa masa ya ce, โMunafukai! Ashe, kowannenku ba ya kwance takarkarinsa ko jakinsa a turke, ya kai shi banruwa ran Asabar?