Luke 13:17 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™ad da ya faษ—i wannan, sai duka masu gฤba da shi suka kunyata. Amma mutane kuwa suka yi murna saboda dukan abubuwan banmamaki da yake yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ู…ูŽุบูŽู†ูŽุฑู’ุณูŽ ุฏูŽ ูŠูŽูŠูุŒ ุชูŽุณูŽุง ุฏููƒู’ ู…ูŽุงุณูฺงูู†ู’ ุบูŽู†ูู†ู’ุณูŽ ุณููƒูŽุฌู ูƒูู†ู’ูŠูŽุงุž ุณูŽูˆู’ุฑูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆูŽุŒ ุฏููƒู’ ุณููƒูŽูŠู ุชูŽู…ูุฑู’ู†ูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ุงู”ูŽูŠู‘ููƒูŽู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐูŠูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya faษ—i haka, sai duk abokan adawarsa suka kunyata, duk taron kuwa suka yi ta farin ciki da abubuwan al'ajabi da yake yi.

Recommended Reading