Luke 13:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’an nan za ku ce, ‘Haba, mu da muka ci, muka sha tare da kai, har ka yi koyarwa a cikin titi-titi namu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَنً ذَاكُ ڢَارَ كُكَ كُنَ ثٜىٰوَ ‹حَبَ، مُو دَ مُكَثِ مُكَشَا تَرٜىٰدَكَيْ، حَرْ كَكُواْيَرْ أَغَرُرُوَنْمُ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan za ku fara cewa, ‘Ai, mun ci mun sha a gabanka, har ka koyar a kan titi-titinmu.’