Luke 13:28 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โ€œZa a yi kuka a can, da cizon haฦ™ora, saโ€™ad da kuka ga Ibrahim, da Ishaku, da Yaฦ™ub, da dukan annabawa a mulkin Allah, amma ku kuwa, za a jefar da ku a waje.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูƒููƒูŽุบูŽ ุงู•ูุจู’ุฑูŽูฐู‡ููŠู…ู’ ุฏูŽ ุงู•ูุณู’ุญูŽูฐฺงูŽ ุฏูŽ ูŠูŽุนู’ฺงููˆุจูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุงู”ูŽู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง ุงู”ูŽู…ูู„ู’ูƒู ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ุŒ ูƒููˆ ูƒููˆูŽ ุงู”ูŽู†ูŽ ูƒููˆุงู’ุฑูŽุฑู’ูƒูุŒ ุงู”ูŽู†ูŽู†ู’ ู†ูœู‰ูฐ ุฐูŽุงูƒููŠู ูƒููˆูƒูŽุง ุฏูŽ ุซูุธููˆุงู†ู’ ู‡ูŽฺงููˆุงู’ุฑูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da kuka ga Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, da dukan annabawa a Mulkin Allah, ku kuwa ana korarku, a nan ne za ku yi kuka da cizon baki.