Luke 13:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutane za su zo daga gabas, da yamma, da kudu, da arewa, su ɗauki wuraren zamansu a bikin, a cikin mulkin Allah.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتَنٜىٰ ذَاسُذُواْ دَغَ غَبَسْ دَ يَمَّ، كُدُ دَ أَرٜىٰوَ، سُذَوْنَ ثِنْ بِكِ أَمُلْكٍ اللَّهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a zo daga gabas da yamma, kudu da arewa, a zauna cin abinci a Mulkin Allah.