Luke 13:32 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya amsa ya ce, โKu je ku gaya wa dilan nan, wato, mai makirci cewa, โDa yau da kuma gobe, zan fitar da aljanu, in kuma warkar da mutane, saโan nan a rana ta uku in cika burin aikina.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููุซูููฐู
ูุณู ยซููุฌูููฐ ููุบููู ููู
ููู ู
ูููุฑูุซูููููู ุซูููฐูู โนูููู ุงูููู ฺขูุชูุฑูุฏู ุงููููุฌูููุ ุงูููู ููู
ู ููุฑูููุฑูุฏู ู
ูุชูููููฐุ ุบููุงูุจูููฐ ู
ูุง ุญูููุ ุฌููุจูููููฐ ุฐููู ุบูู
ู ุนูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, โKu tafi ku gaya wa dilan nan cewa, โKa ga, yau ina fitar da aljannu, ina warkarwa, gobe ma haka, a rana ta uku kuwa zan gama aikina.