Luke 13:33 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, dole in ci gaba da aikin a yau, da kuma gobe, sa’an nan in ci gaba da yin haka kashegari kuma, gama tabbatacce, ba annabi da yakan mutu a bayan birnin Urushalima!’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ لَلَّيْ نٜىٰ إِنْثِيغَبَدَ تَڢِيَاتَ يَوْ دَ غُواْبٜىٰ دَ كُمَ جِيبِے، دُوانْ كُوَ بَيْيِ ݣَوْ عَثٜىٰ أَنَّبِے يَمُتُبَ، إِنْ بَ أَ عُرُوشَلِيمَ نٜىٰ عَكَ كَشٜىٰشِيبَ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, lalle ne in ci gaba da tafiyata yau da gobe, da kuma jibi, don kuwa bai dace a kashe annabi ba, in ba a Urushalima ba.’