Luke 13:35 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duba, an bar muku gidanku fanko. Ina kuwa faษ—a muku, ba za ku sฤke ganina ba, sai kun ce, โ€˜Mai albarka ne shi wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุบูŽุงุดู ุงู”ูŽู†ู’ุจูŽุฑู’ ู…ููƒู ุบูุฏูŽู†ู’ูƒู ูƒูฺขูŽูŠู’! ุงู•ูู†ูŽ ูƒููˆูŽ ุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ุจูŽุฐูŽุงูƒู ฺงูŽุงุฑูŽ ุบูŽู†ููŠู†ูŽ ุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููƒูŽุซูœู‰ูฐุŒ โ€นู…ูŽูŠู’ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽู†ูœู‰ูฐุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุฐููˆูŽุง ุซููƒูู†ู’ ุณููˆู†ูŽู†ู’ ุนูุจูŽู†ู’โ€Œุบูุฌู!โ€บ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi, an bar muku gidanku a yashe! ina kuwa gaya muku, ba za ku ฦ™ara ganina ba, sai ran da kuka ce, โ€˜Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji.โ€™ โ€