Luke 14:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in an gayyace ka, ษauki wuri mafi ฦasฦanci, don in wanda ya gayyace ka ya zo, zai ce maka, โKa hawo nan aboki a wuri mafi girma.โ Wannan zai ษaukaka ka a gaban dukan โyanโuwanka baฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุงููููููุฑูุงูู ุจูููุ ููุฌูููฐ ููููููฐู
ู ููุฑููู ุฐูู
ู ู
ูุฑูุฑู ุฏูุฑูุฌู ููุฐูููููุ ุฏููุงูู ุงูููู ููููุฏู ููููุฑูุงูู ููุฐููุงูุ ุณูููููุซูููฐ ู
ูููุ โนุฐููุงู ููููุ ุงููุจููุงููููููุ ููุฐููููู ุงููููููููู ููุฌูููฐุฑู ู
ูููุฏูุฑูุฌูุโบ ููููููู ุฐูููุณูุง ุณูููุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏู ุนููู ููุฑูุงุ ุณูุจูุงูู ุบูุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma in an gayyace ka biki, sai ka je ka zauna a wuri mafi ฦasฦanci, don in mai gayyar ya zo, sai ya ce maka, โAboki, hawo nan mana.โ Za ka sami girma ke nan a gaban dukan waษanda kuke zaune tare.