Luke 14:18 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Amma sai dukansu suka fara ba da hujjoji. Na farkon ya ce, ‘Na sayi gona yanzun nan, dole in je in ga yadda take, ina roƙonka ka yi mini haƙuri.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَيْ دُكَنْسُ سُكَ ڢَارَ بَادَ هُجُّواْجِ؞ نَڢَرْكُواْ يَثٜىٰ، ‹نَسَيِ غُواْنَ، دُواْلٜىٰنٜىٰ إِنْجٜىٰ إِنْ غَنِ يَدَّ تَكٜىٰ، إِنَضُواْڧُوانْكَ، كَيِ مِنِ حَڧُرِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dukansu baki ɗaya suka fara kawo hanzari. Na farko ya ce masa, ‘Na sayi gona, lalle ne in je in gano ta. Ina roƙonka ka ɗauke mini,’