Luke 14:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Wani ya ce, ‘Na sayi shanun noma guda goma yanzun nan, ina kan hanyata ke nan in gwada su, ina roƙonka, ka yi mini haƙuri.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَيَنْ كُمَ يَثٜىٰ، ‹نَسَيِ شَانُنْ نُواْمَ غُدَا غُواْمَ، إِنَ حَنْيَتَ كٜىٰنَنْ إِنْ ڠُودَاسُ، إِنَضُواْڧُوانْكَ، كَيِ مِنِ حَڧُرِ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai wani ya ce, ‘Na sayi shanun noma guda goma, za ni in gwada su. Ina roƙonka ka ɗauke mini.’