Luke 14:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Bawan ya dawo ya ce, ‘Ranka yă daɗe, an yi abin da ka umarta, amma har yanzu da sauran wuri.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَنْ دَنَنْ، بَاوَنْ يَدَاوُاْ يَثٜىٰ، ‹رَنْكَيَدَطٜىٰ، أَنْيِ أَبِنْدَ كَڢَطَا، عَمَّا دَ سَوْرَنْ وُرِے حَرْ يَنْذُ؞›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai bawan ya ce, ‘Ya ubangiji, abin da ka umarta duk an gama, amma har yanzu da sauran wuri.’