Luke 14:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn wani daga cikinku yana so ya gina gidan sama, ai, yakan fara zama ne, ya yi lissafin abin da ginin zai ci tukuna, don yฤ ga ko yana da isashen kuษi da zai gama ginin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซู
ูุตูุงููุ ุนูุฏููู ูููู ุฏูุบู ุซููููููู ูููู ุณููุงู ููููุบูููุ ุฐููู ฺขูุงุฑู ุฐูููููููุ ูููู ููุณฺููขููู ุงููุจูููุฏู ุบููููู ุฐูููุซู ุชููููู ููุบููู ูููุงู ููููุฏู ุงููุณูุดููููฐูู ููุทููู ุฏู ุฐููู ุบูู
ู ุบูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Misali, in wani daga cikinku yana son gina soron bene, da fari ba sai ya zauna ya yi lissafin abin da zai kashe ba, ya ga ko yana da isassun kuษi da za su ฦare aikin?