Luke 14:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ba zai iya ba, to, tun suna nesa, zai aika da wakilai, su je neman sharuɗan salama.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ بَذَيْ عِيَبَ، تُواْ، تُنْ سُنَ دَنِيسَ سَيْ يَعَيْكِ یَنْ عَيْكَ سُجٜىٰ سُنٜىٰمِ حَنْيَرْ ذَمَنْ لَاڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa ba zai iya ba, to, tun wancan yana nesa, sai ya aiki jakadu, su tambayo sharuɗan amana.