Luke 14:34 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Gishiri fa yana da kyau, amma in gishiri ya rabu da daɗin ɗanɗanonsa, ta yaya za a sāke mai da daɗin ɗanɗanonsa?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«غِشِرِ أَبُ نٜىٰ مَيْݣَوْ، عَمَّا عِدَنْ يَا رَبُ دَ دَاطِنْسَ، تَيَيَا ذَاعَ مَيْدَ دَاطِنْسَ؟
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Gishiri abu ne mai kyau, amma in gishiri ya sāne, da me za a daɗaɗa shi?