Luke 14:5 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ya tambaye, su ya ce, โ€œIn wani a cikinku yana da ษ—a, ko bijimi da ya faษ—a a rijiya a ranar Asabbaci, ba za ku cire shi nan da nan ba?โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุชูŽู…ู’ุจูŽูŠู ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุนูุฏูŽู†ู’ ุฌูŽุงูƒูู†ู’ูƒู ูƒููˆุงู’ ุจูุฌูู…ูู†ู’ูƒู ูŠูŽฺขูŽุงุทู ุงู”ูŽ ุฑูุฌููŠูŽ ุงู”ูŽ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู‡ููˆุชู ุชูŽู…ูŽูƒููˆุงู’ุŒ ุจูŽุฐูŽุงูƒู ุซูุฑูœู‰ูฐ ุดู ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽู†ูŽู†ู’ ุจูŽุง ูˆูŽูŠู’ ุฏููˆุงู†ู’ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู‡ููˆุชู ู†ูœู‰ูฐุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ya ce musu, โ€œMisali, wane ne a cikinku in yana da jaki ko takarkari ya faษ—a a rijiya ran Asabar, ba zai fitar da shi nan da nan ba?โ€