Luke 14:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya lura da yadda baƙi suna zaɓan wuraren zama masu bangirma a tebur, sai ya faɗa musu wannan misali, ya ce;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عِيسَىٰ يَغَ وَطَنْسُ عَثِكِنْ مُتَنٜىٰنْ دَ عَكَ غَيَّتَ دُوانْ ثِنْ عَبِنْثِ سُنَ ڧُواْڧَرِنْ ذَاٻَرْ كُجٜىٰرُ مَاسُ دَرَجَ، سَيْ عِيسَىٰ يَڢَطَا مُسُ وَنَّنْ مِصَالِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
To, ganin yadda waɗanda aka gayyato sun zaɓi mazaunan alfarma, sai ya ba su misali ya ce,