Luke 15:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ci gaba da cewa, “Akwai wani mutum wanda yake da ’ya’ya biyu maza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ «أَنْتَٻَ يِنْ وَنِ مُتُمْ وَنْدَ يَكٜىٰدَ يَارَا مَظَا بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma ce, “An yi wani mutum mai 'ya'ya biyu maza.