Luke 15:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan ya ɓatar da kome, sai ga muguwar yunwa a dukan ƙasar, har ya shiga rashi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْدَ يَثِنْيٜىٰ دُكْ أَبِنْدَ يَكٜىٰدَشِ، سَيْ مُوغُوَرْ يُنْوَ تَشِغَ وَنَّنْ غَرِنْ، شِيكُوَ يَشِغَ ثِكِنْ رَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya ɓad da kome kakat, aka yi babbar yunwa a ƙasar, sai ya shiga fatara.