Luke 15:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku kawo ɗan saniya mai ƙiba ku yanka. Bari mu yi biki mu yi shagali.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكُمَ كَٰوُاْ سَانِيَرْ نَنْ مَيْ ڧِبَ عَيَنْكَ، مُثِ، مُيِ مُرْنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
a kuma kawo kiwataccen ɗan maraƙin nan, a yanka, mu ci, mu yi murna.