Luke 15:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In ɗayanku yana da tumaki ɗari, sa’an nan ɗayansu ta ɓace. Ashe, ba zai bar tasa’in da tara a fili ya je neman wadda ta ɓace, har sai ya same ta ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَثٜىٰ طَيَنْكُ يَنَدَ تُمَكِ طَرِے، سَيْ طَيَنْسُ تَٻَثٜىٰ، أَيْ، ذَيْ بَرْ ثَسَعِنْ دَتَرَنْ أَ عِنْدَ سُكٜىٰ كِيوُاْ، يَجٜىٰ نٜىٰمَنْ وَنَّنْ دَتَٻَثٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“In waninku yana da tumaki ɗari, ɗayarsu ta ɓace, to, ba sai ya bar tasa'in da taran nan a makiyaya, ya bi sawun wadda ta ɓata, har ya same ta ba?