Luke 15:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya dawo gida. Sa’an nan zai kira abokansa da maƙwabtansa wuri ɗaya ya ce, ‘Ku taya ni murna, na sami tunkiyana da ta ɓata.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَكَيْتَ غِدَا؞ سَعَنً يَكِرَا أَبُواْكَنْسَ دَ كُمَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ ذَمَ تَرٜىٰدَشِ يَثٜىٰمُسُ، ‹كُتَايَنِ مُرْنَ غَمَا نَا سَامِ وَنَّنْ تُنْكِيَرْ دَتَٻَثٜىٰ!›
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ya dawo gida, sai ya tara abokansa da maƙwabta ya ce musu, ‘Ku taya ni farin ciki, don na samo tunkiyata da ta ɓata.’