Luke 15:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ko kuwa in wata mace tana da kuɗi na azurfa guda goma, sa’an nan ɗaya ya ɓata, ashe, ba za tă ƙuna fitila, ta share gidan, ta nema a hankali, har sai ta samu ba?
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عَثٜىٰ، مَثٜىٰ تَنَدَ كُطِنْ أَظُرْڢَا غُدَا غُواْمَ، طَيَ يَٻَتَ، أَيْ، ذَاتَ كُنَّ ڢِتِلَ تَشَارٜىٰ غِدَنْ، تَيِتَنٜىٰمَنْسَ سَيْ تَسَامٜىٰشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ko kuwa wace mace ce, in tana da kuɗi azurfa guda goma, in ta yar da ɗaya, ba sai ta kunna fitila ta share gidan, ta yi ta nacin nemansa, har ta same shi ba?